LYRICS
Chorus:
Ya kamata ki yi tambaya(you should ask yourself)
Menene zan bawa al'umma( what will be my contribution to the society)
Menene taimakon da zani yi(what help can I render)
Ga kaina da duniya duka( to myself and to the whole world)
Ya kamata mu yi tambaya( It is important we ask ourselves)
Menene zamu bawa al'umma(of what benefit will we be to our society)
Menene taimakon da zamu yi (what will be the help we render)
Ga kamu da duniya duka( to ourselves and then to the whole world)
Verse 1
Akwai kira( there is a call)
Kira ga duk mataye( to all women)
Don mu aikata ingantaccen tasiri( to make positive impacts)
Akwai kira (there is a call)
Kira ga duk mataye (to all women)
Don mutashi mu yi aikin taimako( to rise to the task of being a Helper)
(Repeat chorus.
Sai mu kara ( add to)
Kara darajar mu( let our value be greatly increased)
Mu kasance masu himma( let's be hardworking)
Mu zama kuma da hikima( let's be wise)
Sai mu yi karatu don gobe( let's get a proper education for the sake of Tomorrow)
Mu samu fasaha mai riba( let's learn and acquire a profitable skill )
Zamu iya domin an halice mu (we can do it because we are created)
Don mubada taimako( to be Helpers)
Sai mu zauna da shirin taimako mataye( so women, let's get prepared)
Sai mu tashi da shirin taimako( let's rise up to give help)
aiiyyyeeee
(Repeat chorus)
Aiyee iyeee ee aiyyee iyeee nanayee (4times


إرسال تعليق